كلمات Ashekaranan
And we sound up again ranking nah joke man nah joke man
A shekaranan zamusa a nemu su
A shekaranan mune zamusa a sinto su
Shekaranan baba shekaranan
A shekaranan zamu kai su mubaro su
(Ance zomon bana sai da karen bana
Bara na Fadama RankingBwoy yazo yayi barna)*2 yeyee
A shekaranan mune zamu sa anemo su
A shekaranan haters za'a sinto su
A shekaranan zamu kai su mubaro su
A shekaranan baba shekaranan
Baba bakaji ba this year muncanza gear
Bana muncanza salon tafiya Allah rabamu da masu bakan aniya
Auzubillahi Allah rabamu da shaidani bi'izinillahi
Mune zamu sa Arewa nishadi from kebbi to sokoto my grace na auto automatic Everybody wan come take photo
Zomon bana sai da karen bana
Bara na Fadama RankingBwoy yazo yayi barna
Yeyee
A shekaranan mune zamu sa anemo su
A shekaranan haters za'a sinto su
A shekaranan zamu kai su mubaro su
A shekaranan baba shekaranan
Mune zamu sa anemo su
Haters za'a sinto su
Sai da karen bana
RankingBwoy yazo yayi barna